22 Afrilu 2025
Masu ibada daga Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC) zuwa Philippines da sauran sassan duniya sun bayyana kyakkyawar rawar da Fafaroma Francis ya taka wajen ganin an kawar da zalunci tare da kare mutuncin marasa ƙarfi a duniya.