1 Fabrairu 2025
Ka taba tunanin ta yadda TikTok ya san irin abubuwan da kake son gani, tun ma kafin ka gansu?
Sai ka ji tamkar yana karanta abin da ke zuciyarka ne ko? To, ba kai kadai ba ne, haka mutane da yawa suke ji.
Shin, mene ne sirrin TikTok na sanin abin da mutum yake so?
‘’Bari mu shiga ciki mu lalubo ansar!"