AFIRKA
1 minti karatu
Jirage marasa matuka sun kai hari a filin jiragen sama da sansanin soji a Port Sudan
An ji ƙarar fashewar abubuwa a faɗin Port Sudan da sanyin safiyar ranar Talata, a yayin da jirage marasa matuƙa suka kai hari a filin jiragen sama da sansanin sojin ƙasa da tashoshin jiragen ruwa na birnin.
Jirage marasa matuka sun kai hari a filin jiragen sama da sansanin soji a Port Sudan / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us