DUNIYA
1 minti karatu
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
A kashi na farko na jerin shirin, an tattauna dangantakar dake tsakanin yawan amfani da sauyin yanayi. Farfesa Dr. Çağan Şekercioğlu ya mayar da hankali ne kan sawun hayakin carbon da kuma gudunmawar da mutane ke bayarwa wajen dumamar yanayi.
Sauyin Yanayi, Yawan Amfani Da Mutane / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us