1 Mayu 2025
Sojojin Isra'ila sun faɗa cikin ɗimuwa da firgici bayan wata mummunar gobara ta ritsa da su a cikin barikinsu a yayin da ta mamaye wasu yankuna na Birnin Ƙudus.
Yanzu haka dai Isra'ila tana neman agajin ƙasashen duniya sakamakon ɓarkewar gobarar da ke ci gaba da mamaya cikin sauri.