14 Mayu 2025
Mutanen da suka haɗa da ’yan Belgium biyu da ɗan Vietnam da ɗan Kenya za su yi zaman gidan yari na shekara daya ko kuma su biya tara
An kama masu mutanen ne a kenya a watan jiya yayin da suke kokarin fasa-kwaurin wasu tarin tururuwa masu rai har guda 5,440 daga kasar ta filin jirgin saman Jomo Kenyatta da ke ƙasar ta Kenya.