1 Mayu 2025
Dubban mutane a Isra’ila na cikin firgici bayan wata gobara ta tayar da zaune tsaye a ƙasar.
Sakamakon yadda wannan gobara ke ƙara bazuwa a Isra’ila, tuni gwamnatin ƙasar ta nemi agajin ƙasashen duniya domin a taimake ta kashe wannan wuta.