3 Mayu 2025
Wani hari ta sama da sojojin Isra’ila suka kai kan jami’an da ke bayar da tsaro ga ma’aikatan bayar da agaji a Gaza, ya yi sanadin mutuwar wasu daga cikin jami’an tsaron da kuma jikkatar wasu.