GABAS TA TSAKIYA
1 minti karatu
Masu tsaurin ra'ayi na Isra'ila sun hada bidiyon AI da ke nuna rusa Masallacin Kudus
Kafafen watsa labaran Isra’ila masu tsatsauran ra’ayi sun saki wani bidiyo na ƙirƙirarriyar basira da ke nuna rusa Masallacin Kudus
Kafafen watsa labaran Isra’ila masu tsatsauran ra’ayi sun saki wani bidiyo na ƙirƙirarriyar basira da ke nuna rusa Masallacin Kudus / TRT World
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us