7 Mayu 2025
Kakakin rundunar sojin Pakistan ya tabbatar da mutuwar mutum uku da jikkata gommai sakamakon harin, yana mai cewa dakarunsu sun mayar da martani.