Mota ta afka wa magoya bayan PSG bayan doke Arsenal a champions league
Wani direban mota ya afka wa magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Paris Saint-Germain da ke murna bayan sun doke Arsenal a wasan kusa da na ƙarshe na Champions League ranar Laraba.