4 Afrilu 2025
Tattaunawar TRT da wani matashi da ya yi karatu na zamani mai zurfi, amma ya rungumi sana'ar 'Jari-Bola'sannan ya ce ba zai taɓa iya yin aikin gwamnati ba a Nijeriya, domin babu aikin da zai ringa samar masa kwatankwacin abin da ya ke samu a san'ar.