GABAS TA TSAKIYA
1 minti karatu
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi a Isra'ila
An sheƙa ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a yankin Dimona na Isra'ila, lamarin da ya haddasa gagarumar ambaliya tare da lalata hanyoyi da kawo tsaiko a harkokin yau da kullum ranar Lahadin da ta gabata.
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi a Isra'ila / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us