13 Mayu 2025
Shugaba Trump ya ce yana da kwarin gwiwa kan tattaunawar da za a yi kan Rasha da Uraine wacce za a yi a birnin Istanbul ranar jibi Alhamis.