GABAS TA TSAKIYA
1 minti karatu
'Yan gudun hijira na Gaza suna rige-rigen karbar abinci
Gomman Falasɗinawa 'yan gudun hijira, ciki har da ƙananan yara, suna rige-rigen karɓar abinci bayan sun kwashe awanni suna tafiya domin isa wurin tare da jira na tsawon awanni
'Yan gudun hijira na Gaza suna rige-rigen karbar abinci / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us