GABAS TA TSAKIYA
1 minti karatu
''Ba za a samu yanayin da za mu kawo karshen yakin ba''
Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce zai iya yarda da tsagaita wuta na wucen gadi a birnin Gazan Falasdinu, amma ba zai yi alƙawarin kawo ƙarshen yaƙin ba, yana mai cewa sojojinsa za su shiga zirin “da cikakken ƙarfi.”
''Ba za a samu yanayin da za mu kawo karshen yakin ba'' / TRT Afrika Hausa
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!
Contact us