India ta lalata masallatai da dama a harin da ta kai a Pakistan da yankin Kashmir
Masallatai na cikin gine-gine da suka yi matuƙar lalacewa sakamakon hare-haren da sojojin India suka kai a Pakistan da kuma yankin Kashmir da ke ƙarƙashin Pakistan ranar 6 ga watan Mayu.
India ta lalata masallatai da dama a harin da ta kai a Pakistan da yankin Kashmir / TRT Afrika Hausa
8 Mayu 2025
Hakan ya biyo bayan India ta yi iƙirarin cewa ta kai hari ne a yankin da "'yan ta'adda" Musulmai ke da ƙarfi.