1 Mayu 2025
Mahaukaciyar guguwa ta auka wa kudancin Isra'ila da birnin Jenin da ke Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, lamarin da ya kawo tsaiko ga harkokin yau da kullum.
Hakan na faruwa ne a yayin da wata wutar daji ta auka wa Birnin Ƙudus, abin da ya tilasta wa mutane fita daga gidajensu