Ga somin-taɓin abin da ke zuwa a TRT Global. Za mu so jin ra'ayoyinku!
hausa
hausa
KARIN HASKE
Rikicin DR Congo: Ana neman mafita a cikin mawuyacin yanayi
Shugabannin Afirka sun yi kira ga Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo da ta tattauna da 'yan tawayen M23, amma Shugaba Felix Tshisekedi ya dage kan daukar matakin soji a kan su.
Your browser does not support the audio element.
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Warwara
Ayyukan ibada da ake gudanarwa a lokacin aikin Hajji
Aikin Hajji na ɗaya daga shikashikan Musuluncin guda biyar, kuma shi ne ibadar da ake yi da kudi da jiki da lokaci a kuma keɓaɓɓun wurare a ciki da wajen birnin Makka, sannan a cikin wasu kwanaki da aka keɓe a shekara.
Daga
Abdulwasiu Hassan,
Yusuf Ibrahim Yakasai
Wadanda suka tsira daga ambaliya a Nijeriya na bayani game da bala’in da ya halaka fiye da mutum 200
An dakatar da ayyukan ceto inda hukumomi suka yi imanin cewa ba za a sake samun waɗanda suka tsira daga ambaliyar ba.
Daga
Abdulwasiu Hassan
Shugaba Bola Tinubu: Manyan matakai biyar cikin shekara biyu da kama aiki
Cikin shekaru biyun da ya yi yana mulkin Nijeriya, Shugaba Tinubu ya kaddamar da tarin manufofi da shirye-shirye, tare da daukar wasu muhimman matakai da suka yi babban tasiri a ciki da wajen Nijeriya.
Muhimman abubuwan da suka kamata ku sani game da tarihin ECOWAS
Yayin da ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) take cika shekara 50 da kafawa, ana bikin cikar ƙungiyar shekara 50 da kafuwa a birnin Legas na Nijeriya.
Waiwaye kan tarihin Aikin Hajjin Annabta da yadda ake gudanar da shi
Miliyoyin Musulmai a faɗin duniya sun isa babban birnin addinin Musulunci don yin ibadar Hajji. Wannan tafiya ta shekara-shekara ɗaya ce daga cikin rukunan addini da yake da tarihi tun zamanin annabawa daga Annabi Ibrahim zuwa Annabi Muhammad.
Bayan Fage
Abubuwan da suka kamata ku sani game da sabon yunƙurin yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza
Daga ‘yanci zuwa yalwa: Rayuwar Afirka a tsaka da samun sauye-sauye a duniya
Ranar Yara ta Duniya a Nijeriya: Me take nufi, kuma ta yaya take taimakon yaran?
Fatahu Istanbul da kyawawan ayyukan Sarki Sultan Mehmed II
A ranar 29 ga Mayu, 1453, Sarki Sultan Mehmed II mai shekaru 21 ya jagoranci sojojin Daular Usmaniyya ga babbar nasara kan Daular Byzantine. Nasarar yakar Istanbul ta zama wani kayan ado mai shanawa a mulkin Daular Usmaniyya.
Me ya faru a cibiyar rabon kayan agaji ta Gaza?
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa rabon kayan agaji da Asusun Jin Kai na Gaza ke yi, wanda Amurka da Isra’ila ke goyawa baya, na fuskantar hatsarin kawar da shi daga wuraren da aka fi bukatar agaji a yankin na Falasdin.
A cikin hotuna: Yunwa a Gaza
An fara aiwatar da wani sabon shirin agajin da Amurka ke mara wa baya yayin da yunwa ke ƙara ta'azzara a Gaza - inda aka ba da rahoton mutuwar fiye da mutum 326 sakamakon yunwa a cikin watanni uku, sannan fiye da miliyan ɗaya ke barazanar faɗawa fari
Daga jiragen sama zuwa siyasar duniya: Qatar na duba yadda za ta samu nasara a taron kasuwanci
Halartar Trump Taron Kasuwanci na Qatar na 2025 ya masa rana, inda ya ƙulla yarjejeniyoyin kasuwanci na biliyoyin daloli da kyautar jirgin sama. Amma mahalarta taron sun yi kira ga ƙarin hadin gwiwa da Kudancin Duniya.
Wasu giwaye biyu suna haɗiye ƙwaya 400 ta magani kullum saboda cutar tarin-fuka
Wasu giwayen Afirka biyu Malika da Madhubala ake bai wa magungunan, waɗanda suke fama da cutar tarin-fuka, a wani tsarin kula da lafiyarsu da ake yi, wani lamari mai tsanani da ba a saba gani ba.
Masar ta karɓo wasu kayan tarihi da aka sace mata daga Ƙasashen Yamma
Masar, daya daga cikin al'ummai na da, ta yi nasara a cikin mako da suka gabata, inda ta sake samun abubuwan da aka ƙwace mata daga Amurka da Australiya.
Me ya sa sararin samaniyar wasu jihohin arewacin Nijeriya kan yi jawur ko a lokacin bazara?
Yayin da ake zambaɗa zafin da kwalla rana, abin mamaki sai ga shi samaniyar birane da ƙauyuka ya koma launin ja, tamkar na tarnaƙin hayaƙi ko guguwa mai cike da ƙura.
By
Halima Umar Saleh,
Mazhun Idris
Marubutanmu
Isra’ila na kashe jariran Falasdinawa a Gaza ‘don nishaɗi’ in ji tsohon janar din sojin ƙasar
4 minti karatu
Shin kafafen yaɗa labarai na Yammacin Duniya sun juya wa Isra'ila baya ne a ƙarshe?
5 minti karatu
‘Babu abinci, babu ruwa, sai mutuwa kawai’: Hawayen Sudan ya zama dawainiyar Chadi
5 minti karatu
Yadda ma’aikatan jinya a Kenya, da Nijeriya da Mali ke gwagwarmayar ceton rayuka
5 minti karatu
Me ya sa masu fasa-kwauri suka koma safarar tururuwa, baya ga hauren giwa?
Wasu mutane sukan samu annashuwa daga kallon dandazon tururuwa yayin da suke gina gidanjensu, abin da ya haifar da samuwar kasuwancin ƙananan ƙwarin ɗebe kewa, wanda ke juya akalar masu fasa-ƙwaurin hauren giwa zuwa ƙananan halittu.
Yi somin-taɓin a TRT Global. Bari mu ji ra'ayoyinku!